Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan da yawanku kun yadda da cewa ‘yan siyasa makaryatane, Mayaudara, Amma ni ba haka nake ba>>Inji Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare yace bai taba yin rantsuwa da Qur’ani ba sai da ya zama Gwamna.

Yace dan haka yasa irin nauyin dake kansa.

Yace mutane da yawa sun yi imanin cewa, ‘yan Siyasa Mayaudara ne Maqaryata.

Yace amma shi ba haka yake ba.

https://twitter.com/AM_Saleeeem/status/2001755817855312171?t=pe_6M-aaghuYxjKdf11qKw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka dauki Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Soba Bidiyo babu Filter

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *