Monday, January 12
Shadow

Kalli Bidiyon rikici Huijsen da Lamine Yamal da ya dauki hankula a daren jiya

A yayin wasan Barcelona da Real Madrid an ga Lamine Yamal da Dean Huijsen suna fada.

Lamarin ya dauki hankula sosai musamman ganin cewa dukansu ‘yan kasar Spain ne.

An dai tashi wasan Barca na cin 3-2.

Karanta Wannan  Tashi da safe ka fyace majina yafi ka shekara dubu kana Salatil Fatih>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *