Friday, April 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Saboda yawan Musulmai a kasar Japan, sai da aka rika jira wasu suka yi Idi sannan wasu suka shiga

Bidiyon Musulmai a kasar Japan suna sallar idi ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai.

Rahotanni sun bayyana cewa, Musulmai sun yi yawa a masallacin sai da aka rika bari wasu na shiga suna sallah wasu na fitowa.

Sai da aka yi hakan sau uku saboda yawan mutanen.

Karanta Wannan  HABU DAN DAMISA: Matashin Da Ya Yi Kàurin Sunà A Harkaŕ Daba A Yankin Tudun Wada Da Kewaye A Jihar Kaduna Ya Gamu Da Ajalinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *