
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya fitar da sabuwar waka kwanaki kadan bayan da yace ya dade yana son barin harkar fim.
Wakar dai ta dauki hankula inda wasu suka ce suna so wasu kuma suka ce basaso.
Tambatar sunan Murja Kunya, Watau Yagamen ya dauki hankula a cikin wakar da aka ji.