Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul me garin Danwake yace ba zai jira sai Shafa Wali ta sayi garin Dan Waken ba, kawai zai dauki buhunane ya kai mata.
Yace zai gaya mata cewa a mafarki ne ta siya.