Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Saika ce wanda akawa dole, Amarya da Ango da suke cin magani sun dauki hankula

Wannan wasu amarya da angone da aka gansu suna ta cin magani a wajan Bikin aurensu.

Da yawa dai sun rika tambayar Anya auren soyayya ne ba auren dole aka musu ba?

Karanta Wannan  Addini Sauki Gareshi:Ko Tuntunbe ka yi zaka iya ajiye Azumi>>Inji Young Sheikh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *