Thursday, October 15
Shadow

Ban san inda na fuskanta ba a rayuwata, shekaruna 27 na gama jami’a amma har yanzu ina zaune a gidan iyaye na

Wannan wani matashine da ya fito yake bayyana halin da yake ciki inda yace shekarunsa 27 sannan har yanzu yana zaune tare da iyayensa.

Yace ya kammala karatu amma bai samu aikin komai ba.

Ya nuna dakinsa da katifar da yake kwana wadda yace ko katifar babansa ne ya siya masa.

Yace bashi da aboki ko daya bashi da Budurwa

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Babbar Karamata itace na taba sakawa Shehu Ibrahim Wando>>Inji Wannan malamin Darikar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *