Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Sarkin Ingila ya shiryawa shugaba Tinubu Liyafar cin abinci ta musamman

Sarkin Ingila ya shiryawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu liyafar cin abinci ta musamman a ziyarar da ya kai kasar.

Shugaba Tinubu na ziyarar aiki a Landan inda yake neman kara karfafa alakar kasuwanci tsakanin Najeriya da Ingilar.

Karanta Wannan  Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya soki kasashen Larabawa saboda karrama Shugaban kasar Amurka Donald Trump yayin da akewa Falasdiynawa Kìsàn Kiyashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *