Monday, December 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Sau Biyu Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bani fili, Na farko na sayar dashi na sayi gidan Miliyan 100 a Abuja>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya jingir yace tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya basu kyautar Filaye shida Yusuf Sambo Rigachukun.

Yace nashi ya sayar dashi ya sayi gidan Naira Miliyan 100 a Abuja.

Hakanan yace kuma Buharin dai ya sake bashi wani filin kyauta a Abuja wanda farashinsa ya kai Naira Biliyan 1, amma sai ya baiwa kungiya kyauta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Cikin darennan Bàm ya fashe a gidan yarin Maiduguri jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *