Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Saurayi zaizo Zan saki jiki musha soyayya har ta kai zan iya yin komai akansa amma ina masa maganar aure sai yace wai nafi karfinsa>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar

Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta koka da cewa maza na zuwa suce suna sonta amma da ta yi maganar aure sai su gudu.

Ta bayyana hakane a wata hira da Nafisa Abdullahi ta yi da ita inda tace abin takaici ne.

Karanta Wannan  Ji yanda Matar soja Lt. Samson Haruna ta aikashi Qiyama ta hanyar Babbaqeshi Qurmus

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *