Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Sheikh Dahiru Usman Bauchi Dujal ne, Tun da na taso ban taba ganin yana yada Alheri ba>>Inji Sheikh Junaidu Bello

Malamin Addinin Islama, Sheikh Junaidu Bello ya bayyana cewa, Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi Dujal ne, yayi ikirarin bai taba ganin ya yada alheri ba.

Yace lokacin suna yara yana basu sha’awa amma da suka girma suna yi ilimi sai suka gane ba Alheri yake yadawa ba.

Karanta Wannan  Daga gayawa Sheikh Pantami cewa kujerar Gwamna ta mai girma, sanata ya kamata ya fara nema shikenan yayi Blocking dina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *