Saturday, November 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu Me Babban Shago ta biya duka ‘yan Gidansu manya da yara suka tafi aikin Umrah

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta biya duka ‘yan uwanta manya da yara suka tafi aikin Umrah.

Rahama ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda aka ga ‘yan uwan nata rike da fasfonsu suna ta Tsalle suna Murna.

https://www.tiktok.com/@rahamasaidu2/video/7579247719634586888?_t=ZS-91t5RljKDDc&_r=1
Karanta Wannan  Gwamnan Jihar Edo, Okpebholo ya bayyanawa Kwamishinoninsa cewa, rashin saka hular Shugaba Tinubu zuwa wajan aiki babban laifi ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *