Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Shima Dan Tiktok, Auwal ya musuluntar da Wadda suke wasan Barkwanci tare, Christy ta koma Fatima

Dan Tiktok me wasan Barkwanci, Auwal ya musuluntar da wadda suke wasan Barkwanci tare me suna Christy ta koma musulma inda ta zabi sunan Fatima.

A Bidiyon da ya wallafa, an ganshi inda suka je masallaci tare da ita.

Sannan itama ta tabbatar da cewa, da gaskene ta karbi Addinin Musulunci.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Labaran da muke samu sun tabbatar mana muna daf da inda ake rike da daliban Kebbi>>Inji Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *