
Shugaban Israyla, Benjamin Netanyahu a sakon da ya fitar na Kirsimeti, ya nemi a gaggauta daina yiwa Kiristoci muzancin da ake musu a Duniya.
Bidiyon kalaman nasa sun dauki hankula a kafafen sada zumunta.
Wasu Kiristoci sun bayyana jin dadi sosai da wannan sakon nashi.