Sojan ruwa, AM. Yerima wanda ya hana Ministan Abuja Nyesom Wike shiga filin sojoji a Abuja kenan a wannan Bidiyon inda aka ganshi yana cikin jirgin ruwan.
Lamarin ya dauki hankula.