Saturday, April 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ta musulunta saboda diyarta tana son Musulunci bayan data hadu da dalibai ‘yan uwanta musulmai kuma addinin ya burgeta

Wannan wata matace a kasar Jamaica data karbi Musulunci saboda diyarta.

Diyarta ta hadu da dalibai ‘yan uwanta Musulmai a makaranta inda addinin ya burgeta a rika damun mahaifiyarta akai, har a karshe dai mahaifiyar ta karbi Musulunci.

A karin farko, Mahaifiyar ta halarci Sallar Idi.

Karanta Wannan  Sojojin Najariya sun ce sun kashe 'yan Bindiga 10,937 da kama guda 12,538 a shekarar 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *