Shahararren matashin dan Darika, Anisee ya bayyana cewa yana da tambaya ga Malam Masussuka wanda ke ikirarin karyata Hadisai.
Yace shin yanzu Masussuka ne za’a rika saurare yana fassarawa mutane Hadisai?