Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Osi ta sake daukar hankula bayan sakin wannan zazzafan Bidiyon tana rawa

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Khadija Osi ta sake daukar hankula bayan sakin wani Bidiyo tana rawa.

Wasu sun rika yaba mata.

Inda wasu suka rika fadin wani kaya sai amale wasu kuma sun rika fadin cewa, Allah ya shirya mana zuri’a.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Almajiri ya dauki hankula bayan da aka bashi kudi masu yawa ya ki Karba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *