Tauraruwar fina-finan Hausa, Sabuwa ta bayyana cewa, ba karya take ba maganganun da ta yi.
Tace da gaske tana da ciwon suga da hawan jini.
Tace tsofai-tsofai da ita zata fito ta yi karya dan a bata kudi?