Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta yi raddi kan zargin da ake cewa ta yi Bìdìyò tsyràrà, babu kaya a jikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta yi karin haske kan zargin da ake wai ta saka Bidiyon a shafinta na Tiktok babu kaya a jikinta.

Samha tace ba gaskiya bane akwai kaya a jikinta kawaidau mutane sun ga abinda suke son ganine.

Tace ‘yan uwa da abokan arziki sun yi ta kiranta dan jawo hankalinta kan Bidiyon kuma aka sata ta gogeshi.

Tace amma ba tsirara take ba akwai kaya a jikinta.

@samha_m_inuwa

Allah kasa muyi kyakkyawan karshe kukuma Allah yashiryaku 🙏🏻

♬ original sound – 🎀Samha_m_inuwa🎀
Karanta Wannan  Ku Yi Amfani da Shafukan Sada Zumunta Wajen Ƙarfafawa Ƙasa, Ba Raba Kan Jama’a Ba, Sakon Shugaba Tinubu Ga Matasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *