
Wannan matar da ta yi Bidiyo da baby dinta tasashi kukan awaki wanda Bidiyon ya dauki hankula sosai a yanzu ma ta sake sakin wani Bidiyon da baby din nata.
A baya dai ta saki Bidiyo inda ta sa Babyn nata Tambele sannan tasa yawa dangin uwargidansa rashin Mutunci.
Hakan ya jawo mata Allah wadai inda kuma akaita cece-kuce da fadar cewa hakan bai dace ba.
Saidai a wannan Sabon Bidiyon ta bayyana irin soyayyar da takewa babyn nata ne kawai ba tare da sashi yayi wani abu da bai kamata ba.