
Rahotanni daga Hukumar Hisbah dake Kano sun bayyana cewa, Hukumar ta Hisbah ta kama wasu ‘yan mata da ake aikata Alfasha dasu a bainar jama’a.
Jami’in hukumar ne ya tabbata da hakan a gaban ‘yan matan da aka kamo inda yace cewa duk wanda ya je karbar belin ‘yan matan sai ya saka kafar wando daya dashi.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce nda da yawa ke cewa, Duniya tazo karshe.