Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon wakar Rayya data jawo cece-kuce

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rayya ta saki Bidiyon wakarta da ya jawo cece-kuce.

An ga Rayya a wakar ta Gambara wadda ta baiwa mutane da yawa mamaki.

Lamarin ya jawo yin comment kala-kala.

Karanta Wannan  Kotu ta daure matashi da ya saci Kaza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *