Malam wanda dan Izala ne ya caccaki masu kafurta ‘yan darika da masu kiransu ‘yan Bindi’a.
Yace mafi yawancin Ahlussunah jahilai ne inda yace ‘yan Dariqa sun fisu Ilimi.
Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa: