Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi ‘yan Tiktok ko ba zaku iya kama gida a Abuja ba, ko Kaduna ce ku je ku maqale, dan Kano ba wajan zamanku bane>>Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya baiwa ‘yan Tiktok dake zaune a Kano shawarar su bar garin.

Ya bayyana hakane a Bidiyon daya wallafa bayan sanar da shirin auren Maiwushirya da ‘YarGuda.

Gfresh yace An fara yiwa maza auren dole inda yace ko ba zasu iya kama gida a Abuja ba ko Kadunane su koma da zama ya fiye musu.

Karanta Wannan  Dr. Ahmad Gumi ya bukaci gwamnatin Tinubu ta nemi Trump ya janye barazanar da yawa Najeriya idan kuma yaki janyewa Najeriya ta yanke alakar jakadanci da Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *