Tuesday, September 8
Shadow

Matan aure ku rike mazajenku da kyau, Rayuwar Zawarci ba dadi>>Inji wannan Bazawarar

Wata bazawara daga kudancin Najeriya ta baiwa matan aure shawarar su rike mazajensu da kyau inda tace rayuwar zawarci ba dadi.

Bazawarar me amfani da sunan @rhoda2369 a kafafen sada zumunta tace rayuwar aure akwai kalubale amma mata su daure, rabuwa ba itace mafita ba.

Tace zata baiwa mace shawarar kashe aurenta ne kawai idan ta samu labarin cewa, ana dukanta.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Zuri'ar Shêikh Ibrahim Nyass Daga Ƙasar Senagal Sun Sauka A Garin Bauchi Domin Yin Ta'aziyyar Shêikh Marigayi Dahiru Usman Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *