Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani Burodi da yake tsotse ruwa kuma idan an matse baya lalacewa kamar Soso

Wannan wani Burodi ne dake tsotse ruwa kuma idan an matseshi ruwan ya fita ya bar Burodin lafiya lau kamar soso.

Burodin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta mamaki.

https://twitter.com/i/status/2080321367275147656
Karanta Wannan  Farashin buhun shinkafa ya kai Naira Dubu dari da Sittin(160,000)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *