Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon wani dan Izala da yaje Maulidi a kasar China, sabosa irin kayan abincin da aka shirya a wajan

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wani dan Najeriya da yace ba ruwansa da Maulidi a Najeriya, da ya je kasar China ya halarci Maulidi saboda irin yanda aka shiryashi.

An ganshi a wajan Maulidin yana cin kayan abinci kala-kala.

Da yawa dai sun ce da haka ake Maulidi a Najeriya da yawa sun rika halarta.

@elbildad

Yadda mukayi Maulidi a garin Beijing da ke ƙasar China. Ni dai abinci ne ya kaini😅 kuma nayi haniii’an🤭.

♬ original sound – The Elbildad
Karanta Wannan  Najeriya na son siyo irin wadannan jiragen 12 daga kasar Amurka dan magance matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *