Friday, October 2
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Gwajin Kwayoyin Halitta suka hana wasu masoya da suka kwashe shekaru 6 suna soyayya aure

Wannan wasu ma’aurata ne da akawa gwajin Kwayoyin halitta na Genotype wanda basu zo daidai da juna ba.

Shekarar su 6 suna soyayya, amma yanzu dole su rabu.

Sun dauki hankula a kafafen sadarwa inda aka gansu suna kukan bankwana.

@haidar_zamanee

Inna lillahi wa Inna ilayhi raji’un 😭💔😭💔#haidarzamanee #arewa__tiktok #miamistad

♬ original sound – DAN WALEEY 006
Karanta Wannan  Tauraruwar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj zata maka wani dan Najeriya a kotu saboda ya ce mata tsohuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *