An ga Bidiyon wani matashi daya tashi daga Bauchi akan keke yana shirin tafiya Daura dan yiwa Iyalan tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta’aziyya a Daura.
Matashin yace mutane nata bashi kyautar kudade da kayan abinci.