Wannan wani Bafulatanine da ya bayyana cewa sun lalata gonar Fasto data malam Hisabi sai a Lahira.
Bidiyon nasa ya dauki hankula a kafafen sada zumunta wanda hakan ke kara tabbatar da cewa kowane bangare na shan wahala a hannun Fulanin.