Wannan wani fasto ne da ya dauki hankula saboda yayi hasashe daidai cewa za’a cire Najeriya daga gasar AFCON.
Da yawan Kiristoci na ta neman a basu lambarshi ko a gaya musu inda yake.