Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan matashin dake ikirarin shi dan Dariqane ya kwankwadi Qiya inda yace dan Rigi-Rigi ya sha

Wannan wani matashi ne dake ikirarin Dariqa inda ya kwankwadi Giya yace dan marigayi, Rigi-Rigi ya sha.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya dauki hankula sosai.

Sannan kuma yayi ikirarin cewa, wai Rigi-Rigi bai rasu ba.

Karanta Wannan  Da yawan 'yan majalisa basa iya biyan Kudin makarantar 'ya'yansu>>Inji Sanata Na'Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *