Friday, April 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata Kansila ‘yar APC daga jihar Kogi ta karbi Musulunci a hannun Dr. Abdullahi Umar Ganduje

Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya musuluntar da wata Kansila daga jihar Kogi a gidansa dake Abuja.

An ga yanda lamarin ya faru a wani Bidiyo daya karade shafukan sada zumunta inda aka ga Ganduje na gaya mata Shika-shikan musulunci.

Karanta Wannan  Me ya sa gwamnatin Malaysia za ta hana amfani da motocin CNG?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *