Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata Kirista ta musulunta dalilin soyayyar da takewa Oga Abba

Wata Kirista ta bayyana cewa tana son mawaki OGAbbah wanda dalilin haka ya sanya ta musulunta.

Ta bayyana masa hakane a comment bayan da ya wallafa Bidiyon wannan wakar a shafinsa na Tiktok.

OgAbbah dai shine yayi wakar samu kudinka kawai ka kashe wadda ta watsu sosai a ciki da wajen Najeriya.

Ya tambayeta cewa da gaske take abinda ta fada? Inda tace masa Eh da gaske take.

yace to ta aika masa da DM

@ogabbah

Them don sabi the song finish @😂❤️💯💯

♬ original sound – Og abbah
Karanta Wannan  Gwamnan jihar Akwa-Ibom ya magantu bayan da diyarsa ta zargeshi da yunkurin kàshè ta da yin tsafi da ita da diyarta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *