Wannan wata ‘yar Najeriya ce dake kasar UAE inda tace ba zata dawo gida Najeriya ba duk abinda zai faru da ita saidai ya faru.
Ta bayyana hakane yayin da makaman kasar Iran ke ci gaba da zuba a kasar ta UAE.