Saturday, March 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya fasa aurenta saboda ya gano tana da ‘ya’ya biyu bata gaya masa ba

Wannan wani angone da ya fasa auren matar da zai aura saboda ashe tana da yara biyu bata gaya masa ba.

Wata kawarta ce ta lallaba ta gayawa angon yayin da ake shirin biki.

Nan take kuwa angon ya tayar da bori yace ya fasa, saboda takaicin kudin da ya kashe, ya dora hannuwa a kai yana ta kuka.

An ga yanda ake ta bashi haquri

Karanta Wannan  Dangote ya koma zuwa matsayin na biyu a jerin masu kuΙ—in a nahiyar Afirka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *