Monday, December 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya halatta ka auri kanwar matar Babanka da diyar matar babanka>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa, ya hakatta mutum ya auri kanwar matar babansa da kuma diyar matar babansa.

Malam Ya bayyana hakane a matsayin amsa ga wata Tambaya da wani ya masa.

Saidai lamarin ya dauki hankula sosai.

Inda ake ta Muhawara.

@bin.sabiou

Kai yaya, Ya ake ciki 🤣🤣😂 astaghfirullah ! #bin_sabiou

♬ son original – 💠BIN SABIOU💠
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Malamai suka farawa Shugaban kasar Amirka, Donald Trump Al-Qunut

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *