Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Najeriya nata Allah wadai bayan da suka ga kusan duka Gwamnoni da ma’aikatan fadar shugaban kasa sun raka Shugaba Tinubu kasar Ingila

Bidiyon ziyarar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zuwa kasar Ingila ya jawo cece-kuce sosai bayan da aka ga kusan duka ma’aikatan fadar sa sun rakashi zuwa Ingilar.

Hakanan an ga kusan duka Gwamnonin Najeriya suma sun rakashi zuwa Ingilar.

Da yawa na fadar cewa wannan abu bai dace ba musamman lura da cewa, ana fama da matsalar tsaro a Najeriya da sauran matsaloli.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Daga yau na bar Darikar Tijjaniyya tunda daga 'yan Damfara sai wanda ake baiwa kudi su nemo Bokaye a cikinta>>Inji Anas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *