Wannan Bidiyon zaman kotu ne inda aka gurfanar da Tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige a kotu dake Abuja.
Ana zarginsa da laifika 8 ciki hadda almundahanar bayar da kwangiloli.