Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka kalubalanci wani me lika fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu

Wani me lika fastar yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dauki hankula bayan da aka kalubalanceshi kan aikin.

https://twitter.com/General_Somto/status/1926186846066745410?t=VLwWTo-d38XFw7PJTUIN3g&s=19

Yace dai kudi aka bashi ya lika fastar.

Karanta Wannan  Albashin da nake biyan Direbobin Tankana ya fi na wanda ya kammala jami'a>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *