Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka kama wani barawon Waya yayin da ya zura hannu cikin mota zai warci wayar wani

Wannan wani barawon waya ne da rahotanni suka bayyana cewa ya zura hannu ne cikin mota zai saci wayar inda fasinjan dake cikin kotar suka kamashi.

https://twitter.com/Minikothe3rd/status/1919342570993279438?t=U0b9Qif9O70H_pbHXpHm3Q&s=19

An ga dai yanda aka rika marinshi.

Karanta Wannan  Ƴan Majalisar Wakilai 6 daga jihar Delta sun fice daga PDP zuwa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *