Rahotanni sun bayyana cewa, wani dan Najeriya ya makale a tayar jirgin saman dake Shirin tafiya kasar Amurka.
Saidai an lura dashi kamin jirgin ya tashi kuma an kamashi.