Tuesday, November 18
Shadow

Labari me dadi: Farashin kayan abinci sun sauka aosai

DA ƊUMI-ƊUMI: Farashin Kayan Abinci Yana Ta Sauka A Najeriya.

Rahotanni sun tabbatar da cewa ana ta samun saukar kayan abinci a Najeriya, kwanan shinkafar da ada ake saya a kan Naira 3,000-4,000 yanzu ba ya wuce Naira 2,700-2,500.

Majiyoyi masu tushe sun tabbatar wa Dokin Ƙarfe TV cewa faɗuwar farashin kayayyakin ba iya shinkafa kaɗai ya shafa ba, ya haɗa har da dukkan sauran kayayyaki kamar su mai, masara, wake da gero, da sauransu.

Shin ya farashin kayayyakin masarufi suke a inda kuke ?

Karanta Wannan  Mahaifin Me bankin Access da ya mutu a hadarin jirgin sama me shekaru 90 ya kai jikarsa Kotu saboda Rabon Gado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *