Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon Yanda aka kama wani inyamuri yana shirin daukar mutane ya shiga daji dasu

An kama wani inyamuri dake shirin satar mutane ya shiga dashi dasu.

Dubunsa ta cika inda aka ga mutane sun taru a kansa ana masa na jaki ana masa tambayoyi.

Da yawa dai sun ce da ba’a kamashi ba za’a ce fulanine suka aikata laifin.

Karanta Wannan  Kasuwar Onitsha zata ci gaba da kasancewa a kulle har na tsawon sati daya>>Inji Gwamna Soludo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *