Wednesday, January 7
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka kama wasu masu Gàrkùwà da mutane aka musu tsìràrà ana duka kamar jakai

Wadannan wasu masu garkuwa da mutanene da aka kama a Legas inda ake dukansu kamar jakai inda aka cire musu kayan jikinsu.

Daya daga cikinsu yace daga jihar Kwara yake inda dayan yace ya fito ne daga jihar Anambra sai kuma dayan yace ya fito ne daga jihar Imo.

Sun dai amsa laifinsu na cewa sun je yin garkuwa da mutanene saidai sun sha Alwashin ba zasu sake aikata hakan ba.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Gwamnati za ta gyara tsarin birnin Maiduguri domin kare ambaliya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *