Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wata Me ciki data Shàchì katan din Famfas

Wannan wata me ciki ce data shiga wani shago da niyyar sayayya amma sai ta saci famfas din yara zata tsere.

Allah ya taimaki me shagon ya ganta shine ya tareta.

A Bidiyon da aka mata, an ganta a durkushe da famfas din data sata akanta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo da Duminsa Yanda aka saka gawa a kabari, amma kabarin ya ki karbarta a makabartar Bashama dake Kaduna, hankula sun tashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *