Tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya samu sarautar Obaloyin of YorubaLand.
Alafin of Oyo ne ya bashi wannan sarauta inda aka ga abokan aikinsa irin su Sanata Godswill Akpabio a wajan nadin sarautar.