Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka raka dan majalisar Kano da gudu, ya sha da kyar a hannun mutanen mazabarsa

Wannan dan majalisar wakilai daga jihar Kanone da aka raka da ihun bama yi da jifa a mazabarsa.

The Cable tace dan majalisa me wakiltar Dawakin Tofa/Tofa/Rimin Gado ne watau Tijjani Jobe akawa wannan abin.

An ga yanda matasa ke zaginsa suka jifarsa da duwatsu.

Karanta Wannan  Komai ya tafi daidai a Gwamnatina>>Tsohon Shugaban kasa Buhari ya bugi kirji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *