Sunday, March 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ake bugawa tsohon IGP Muhammad Adamu rigunan yakin neman zabe

An ga wajan da ake bugawa tsohon shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu rigunan yakin neman zabe.

Ya dai fito takarar neman gwamnan jihar Nasarawa ne.

Bidiyon ya dauki hankula musamman lura da yawan kudaden da aka kashe a wajan.

Karanta Wannan  Wannan Baiwar Allah Mai Suna Aisha Isa Muh'd Ta Rasu A Sanadiyyar Haihuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *